Littafi Mai Tsarki

A.m. 28:30-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

30. Sai Bulus ya zauna a nan a gidan da yake haya, har shekara biyu cikakku, yana maraba da duk wanda ya je wurinsa,

31. yana ta wa'azin Mulkin Allah, da koyar da al'amarin Ubangiji Yesu Almasihu gabagaÉ—i, ba tare da wani hani ba.