Littafi Mai Tsarki

A.m. 28:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da Bulus ya tattaro waɗansu ƙirare rungume guda ya sa a wutar, sai ga wani maciji ya bullo saboda zafi, ya ɗafe masa a hannu.

A.m. 28

A.m. 28:1-9