Littafi Mai Tsarki

A.m. 28:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka kasa yarda a junansu, kafin su watse sai Bulus ya yi musu magana ɗaya ya ce, “Ashe kuwa, Ruhu Mai Tsarki daidai ya faɗa, da ya yi wa kakanninku magana ta bakin Annabi Ishaya cewa,

A.m. 28

A.m. 28:22-30