Littafi Mai Tsarki

A.m. 27:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, sai ku yi ƙarfin hali, ya ku jama'a, domin na gaskata Allah a kan cewa, yadda aka faɗa mini ɗin nan, haka za a yi.

A.m. 27

A.m. 27:20-29