Littafi Mai Tsarki

A.m. 27:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da muka shiga wani jirgi na Adaramitiya, mai shirin tashi zuwa waɗansu garuruwan da suke gaɓar Asiya, muka fara tafiya. Aristarkus kuwa, wani mutumin Tasalonika ta ƙasar Makidoniya, na tare da mu.

A.m. 27

A.m. 27:1-12