Littafi Mai Tsarki

A.m. 26:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma tashi ka miƙe tsaye, gama na bayyana a gare ka ne da wannan maƙasudi, wato in sa ka mai hidima, mashaidi kuma na abubuwan da ka gani a game da ni, da kuma abubuwa waɗanda zan bayyana maka a nan gaba.

A.m. 26

A.m. 26:6-21