Littafi Mai Tsarki

A.m. 26:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga nan, sai Agaribas ya ce wa Bulus, “An ba ka izinin yin magana.”Sa'an nan fa Bulus ya ɗaga hannu, ya fara kawo hanzarinsa ya ce,

A.m. 26

A.m. 26:1-4