Littafi Mai Tsarki

A.m. 25:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ba ni da wata tabbatacciyar magana da zan rubuta wa ubangijina game da shi. Saboda haka na kawo shi a gabanku, musamman kuwa a gabanka, ya sarki Agaribas, don bayan an yi bincike, ko na abin da zan rubuta.

A.m. 25

A.m. 25:18-27