Littafi Mai Tsarki

A.m. 22:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Babban firist ma da dukan majalisar shugabannin jama'a za su iya shaidata, daga gunsu ne kuma na karɓi wasiƙu zuwa ga 'yan'uwanmu Yahudawa, na tafi Dimashƙu, don in ɗebo waɗanda suke can ma, in zo da su Urushalima a ɗaure, a azabta su.”

A.m. 22

A.m. 22:1-7