Littafi Mai Tsarki

A.m. 22:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai shugaban ya amsa ya ce, “Ni fa da kuɗi masu yawa na sami 'yancin nan.” Bulus ya ce, “ni kuwa da shi aka haife ni.”

A.m. 22

A.m. 22:23-29