Littafi Mai Tsarki

A.m. 21:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da muka gama tafiyarmu daga Taya, muka isa Talamayas, muka gaisa da 'yan'uwa, muka kuma kwana ɗaya a wurinsu.

A.m. 21

A.m. 21:1-13