Littafi Mai Tsarki

A.m. 21:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ya ba shi izini, sai Bulus ya tsaya a kan matakala, ya ɗaga wa jama'a hannu su yi shiru. Da suka yi tsit, sai ya yi musu magana da Yahudanci.

A.m. 21

A.m. 21:35-40