Littafi Mai Tsarki

A.m. 21:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan da ya gaisa da su, sai ya shiga bayyana musu filla filla abubuwan da Allah ya yi a cikin al'ummai ta wurin hidimarsa.

A.m. 21

A.m. 21:9-26