Littafi Mai Tsarki

A.m. 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu masu bi daga Kaisariya suka rako mu, suka kawo mu wurin Manason, mutumin Kubrus, wani daɗaɗɗen mai bi, wanda za mu sauka a gunsa.

A.m. 21

A.m. 21:15-25