Littafi Mai Tsarki

A.m. 20:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dā ma kuwa Bulus ya ƙudura zai wuce Afisa cikin jirgin, don kada ya yi jinkiri a Asiya, domin yana sauri, in mai yiwuwa ne ma, ya kai Urushalima a ranar Fentikos.

A.m. 20

A.m. 20:12-22