Littafi Mai Tsarki

A.m. 20:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mu kuwa muka yi gaba zuwa jirgin, muka miƙe sai Asus da nufin ɗaukar Bulus daga can, don dā ma haka ya shirya, shi kuwa ya yi niyyar bi ta ƙasa.

A.m. 20

A.m. 20:5-19