Littafi Mai Tsarki

A.m. 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan hargowar nan ta kwanta, Bulus ya kira masu bi, bayan ya ƙarfafa musu zuciya, ya yi bankwana da su, ya tafi ƙasar Makidoniya.

A.m. 20

A.m. 20:1-8