Littafi Mai Tsarki

A.m. 2:37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, da suka ji haka, maganar ta soke su a zuci, suka ce wa Bitrus da sauran manzannin, “'Yan'uwa, me za mu yi?”

A.m. 2

A.m. 2:31-40