Littafi Mai Tsarki

A.m. 19:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taron kuwa, waɗansu suka ta da murya su ce kaza, waɗansu su ce kaza, don duk taron a ruɗe yake, yawancinsu ma ba su san dalilin da ya sa suka taru ba.

A.m. 19

A.m. 19:25-34