Littafi Mai Tsarki

A.m. 18:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka mūsa masa, suna ta zaginsa, ya karkaɗe tufafinsa ya ce musu, “Alhakinku yana a wuyanku! Ni kam na fita. Daga yau wurin al'ummai zan je.”

A.m. 18

A.m. 18:1-15