Littafi Mai Tsarki

A.m. 17:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da ba su same su ba, suka jawo Yason da waɗansu 'yan'uwa, har gaban mahukuntan garin, suna ihu suna cewa, “Mutanen nan masu ta da duniya a tsaye, ga su sun zo nan ma,

A.m. 17

A.m. 17:4-14