Littafi Mai Tsarki

A.m. 17:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne kuma ya halicci dukkan al'umma daga tsatso ɗaya, domin su zauna a dukan sararin duniya, ya kuma ƙayyade zamanansu da iyakokin ƙasashensu,

A.m. 17

A.m. 17:20-34