Littafi Mai Tsarki

A.m. 17:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don sa'ad da nake zagawa, na duba abubuwan da kuke yi wa ibada, har ma na tarar da wani bagadin hadaya da wannan rubutu a sama da shi cewa, ‘Saboda Allahn da ba a sani ba.’ To, shi wanda kuke yi wa sujada ba a tare da kun san shi ba, shi nake sanar muku.

A.m. 17

A.m. 17:15-25