Littafi Mai Tsarki

A.m. 17:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, sa'ad da Bulus yake dākonsu a Atina, ya ji haushi ƙwarai da ya ga ko'ina gumaka ne a birnin.

A.m. 17

A.m. 17:10-18