Littafi Mai Tsarki

A.m. 17:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma da Yahudawan Tasalonika suka ji labari Bulus yana sanar da Maganar Allah a Biriya ma, suka je suka zuga taro masu yawa a can ma, suna ta da hankalinsu.

A.m. 17

A.m. 17:5-16