Littafi Mai Tsarki

A.m. 16:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

farat ɗaya, sai aka yi wata babbar rawar ƙasa, har harsashin ginin kurkuku ya raurawa. Nan da nan ƙofofin suka bubbuɗe, marin kowa kuma ya ɓalle.

A.m. 16

A.m. 16:23-32