Littafi Mai Tsarki

A.m. 16:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai jama'a suka ɗungumo musu gaba ɗaya, alƙalan kuma suka yi kaca-kaca da tufafinsu, suka tuttuɓe su, suka yi umarni a bulale su da tsumagu.

A.m. 16

A.m. 16:14-29