Littafi Mai Tsarki

A.m. 16:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da kuwa ya ga wahayin, nan take sai muka nemi tafiya Makidoniya, muka tabbata cewa Allah ne ya kira mu mu yi musu bishara.

A.m. 16

A.m. 16:8-19