Littafi Mai Tsarki

A.m. 15:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan an yi ta muhawwara da gaske, Bitrus ya miƙe, ya ce musu, “Ya 'yan'uwa, kun sani tun farkon al'amari, Allah ya yi zaɓe a cikinku, cewa dai ta bakina ne al'ummai za su ji maganar bishara, su ba da gaskiya.

A.m. 15

A.m. 15:1-17