Littafi Mai Tsarki

A.m. 15:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma waɗansu masu ba da gaskiya, 'yan ɗariƙar Farisiyawa, suka miƙe, suka ce, “Wajibi ne a yi musu kaciya, a kuma umarce su, su bi Shari'ar Musa.”

A.m. 15

A.m. 15:1-8