Littafi Mai Tsarki

A.m. 15:36 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An jima, Bulus ya ce wa Barnaba, “Bari yanzu mu koma mu dubo 'yan'uwa a kowane gari da muka sanar da Maganar Ubangiji, mu ga yadda suke.”

A.m. 15

A.m. 15:31-41