Littafi Mai Tsarki

A.m. 14:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bayan kuma sun zaɓar musu dattawa a kowace Ikkilisiya, game da addu'a da azumi, suka danƙa su ga Ubangiji, wanda dā ma suka gaskata da shi.

A.m. 14

A.m. 14:20-28