Littafi Mai Tsarki

A.m. 14:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Duk da haka kuwa bai taɓa barin kansa, ba shaida ba, domin yana yin alheri, shi da yake yi muku ruwan sama, da damuna mai albarka, yana ƙosar da ku da abinci, yana kuma faranta muku rai.”

A.m. 14

A.m. 14:8-23