Littafi Mai Tsarki

A.m. 14:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da taron suka ga abin da Bulus ya yi, suka ɗaga murya gaba ɗaya suna cewa da Likoniyanci, “Lalle, alloli sun sauko mana da siffar mutane!”

A.m. 14

A.m. 14:2-15