Littafi Mai Tsarki

A.m. 14:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, a Ikoniya suka shiga majami'ar Yahudawa tare, suka yi wa'azi, har mutane masu yawa, Yahudawa da al'ummai, suka ba da gaskiya.

A.m. 14

A.m. 14:1-5