Littafi Mai Tsarki

A.m. 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A daren da in gari ya waye Hirudus yake da niyyar fito da shi a yi masa hukunci, Bitrus kuwa na barci a tsakanin soja biyu, ɗaure da sarƙa biyu, masu tsaro kuma suna bakin ƙofa suna tsaron kurkukun,

A.m. 12

A.m. 12:1-11