Littafi Mai Tsarki

A.m. 12:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Bitrus ya koma cikin hankalinsa, ya ce, “Yanzu kam na tabbata, Ubangiji ne ya aiko mala'ikansa, ya cece ni daga hannun Hirudus, da kuma dukan mugun fatan Yahudawa.”

A.m. 12

A.m. 12:1-16