Littafi Mai Tsarki

Afi 6:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A yanzu kuwa, don ku ma ku san lafiyata, da kuma halin da nake a ciki, ga Tikikus, ƙaunataccen ɗan'uwa, amintaccen mai hidimar Ubangiji, zai sanar da ku kome.

Afi 6

Afi 6:13-24