Littafi Mai Tsarki

Afi 5:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta haka ya wajaba maza su ƙaunaci matansu, jikinsu ke nan suke yi wa. Ai, wanda ya ƙaunaci matarsa, ya ƙaunaci kansa ke nan.

Afi 5

Afi 5:23-32