Littafi Mai Tsarki

Afi 5:11-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Ku yi nesa da ayyukan duhu na banza da wofi, sai dai ku tona su.

12. Gama abin kunya ne a ma faɗi abubuwan da suke yi a asirce.

13. Duk abin da aka kawo a gaban haske a san ainihinsa, gama duk abin da aka san ainihinsa ya haskaka.