Littafi Mai Tsarki

Afi 1:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Allah kuma ya sarayar da kome a ƙarƙashin ikon Almasihu, ya kuma ba da shi ga Ikkilisiya ya zama Kai mai mallakar abu duka.

Afi 1

Afi 1:12-23