Littafi Mai Tsarki

3 Yah 1:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dimitiriyas yana da kyakkyawar shaida a gun kowa, har gaskiya kanta ma tana yi masa shaida. Mu ma mun shaide shi, ka kuwa san shaidarmu tabbatacciya ce.

3 Yah 1

3 Yah 1:2-15