Littafi Mai Tsarki

2 Yah 1:11-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Don duk wanda ya yi masa maraba, mugun aikinsa, sai yă shafe shi.

12. Ko da yake ina da abin da zan faɗa muku da yawa, na gwammace ba a wasiƙa ba, amma na sa zuciya in ziyarce ku, mu yi magana baka da baka. don farin cikinmu ya zama cikakke.

13. 'Ya'yan 'yar'uwarki zaɓaɓɓiya suna gaishe ki.