Littafi Mai Tsarki

2 Bit 3:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ba ya jinkirta alkawarinsa, yadda waɗansu suka ɗauki ma'anar jinkiri, amma mai haƙuri ne a gare ku, ba ya so kowa ya hallaka, sai dai kowa ya kai ga tuba.

2 Bit 3

2 Bit 3:3-18