Littafi Mai Tsarki

2 Bit 3:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ta maganar Allah ne kuma sama da ƙasa da suke a nan a yanzu, aka tanada su ga wuta, ana ajiye su, har ya zuwa ranar nan da za a yi wa marasa bin Allah shari'a, a hallaka su.

2 Bit 3

2 Bit 3:1-14