Littafi Mai Tsarki

2 Bit 3:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka, ya ku ƙaunatatuna, da yake kun riga kun san haka, ku kula kada bauɗewar kangararru ta tafi da ku, har ku fāɗi daga matsayinku.

2 Bit 3

2 Bit 3:14-18