Littafi Mai Tsarki

2 Bit 3:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

kuna sauraron ranar Allah, kuna gaggauta zuwanta! Da zuwanta kuwa za a kunna wa sammai wuta, su hallaka, dukkan abubuwa kuma da suke a cikinsu, wuta za ta narkar da su.

2 Bit 3

2 Bit 3:4-18