Littafi Mai Tsarki

2 Bit 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ashe kuwa, Ubangiji ya san yadda zai kuɓutar da masu tsoronsa daga gwaje-gwaje, ya kuma tsare marasa adalci a kan jiran hukunci, har ya zuwa ranar shari'a,

2 Bit 2

2 Bit 2:3-15