Littafi Mai Tsarki

2 Bit 2:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun yar da miƙaƙƙiyar hanya, sun bauɗe, sun bi hanyar Bal'amu ɗan Beyor, wanda ya cika son samu ta hanyar mugunta.

2 Bit 2

2 Bit 2:8-22