Littafi Mai Tsarki

2 Bit 2:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

suna shan sakamakon muguntarsu. Sun ɗauka a kan jin daɗi ne a yi annashuwa da rana kata. Sun baƙanta, sun zama abin kunya. Sun dulmuya ga ciye-ciye da shaye-shaye, suna ta nishaɗi a cikinku.

2 Bit 2

2 Bit 2:10-19